Sojoji sun kama wani da ake zargin dan ta’adda ne a Borno

Rahotanni sun bayyana cewa an kama wanda ake zargin tare da wani abun fashewa da aka…

Bokayen Nijar za su yi aiki a kan masu yi wa kasarsu zagon kasa

Kungiyoyin Bokayen a jamhuriyar Nijer sun yi alkawarin yin amfani da rundunonin aljannunsu kan duk kasashen…

An tsige shugabannin kananan hukumomi da mataimakansu a Edo

Wasu Majalisun kananan hukumomin jihar Edo sun cire shugabannin kananan hukumomin da mataimakansu na Uhunmwonde, Orhionmwon,…

Nigerian referee, Abiola to officiate at CHAN 2024

Nigerian referee, Abdulsalam Kasimu Abiola has been selected to officiate at the 2024 African Nations Championship,…

EPL: None of my business – Guardiola on De Bruyne’s soon to expire contract

Manchester City manager, Pep Guardiola, has said Kevin De Bruyne’s contract expiring in June this year…

Gwamnatin Borno ta haramta sayar da kaya a tituna

Hukumar tsara birane da cigaban gine-gine ta Jihar Borno (BSUPDB) ta sanar da haramta sayar da…

2024: Mutum 222 sun mutu a hadura a Oyo – FRSC

Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) ta bayyana cewa, mutum 222 ne suka rasu a sakamakon…

Gwamna Zulum zai gina babban aikin samar da ruwan sha a Bama

Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya amince da gina babban aikin samar da ruwan sha…

Jigawa: Amarya ta zuba guba a abincin biki

Wani biki a Jihar Jigawa ya rikide zuwa tashin hankali bayan da aka zargi amarya da…

Kabiru Rurum @55: Jagora mai adalci da kishin jama’a – Sagir Rano

Alhaji Sagir Sani Rano, fitaccen dan kasuwa kuma mai taimakon jama’a daga Karamar Hukumar Rano, ya…